Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 33 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿وَقَرۡنَ فِي بُيُوتِكُنَّ وَلَا تَبَرَّجۡنَ تَبَرُّجَ ٱلۡجَٰهِلِيَّةِ ٱلۡأُولَىٰۖ وَأَقِمۡنَ ٱلصَّلَوٰةَ وَءَاتِينَ ٱلزَّكَوٰةَ وَأَطِعۡنَ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥٓۚ إِنَّمَا يُرِيدُ ٱللَّهُ لِيُذۡهِبَ عَنكُمُ ٱلرِّجۡسَ أَهۡلَ ٱلۡبَيۡتِ وَيُطَهِّرَكُمۡ تَطۡهِيرٗا ﴾
[الأحزَاب: 33]
﴿وقرن في بيوتكن ولا تبرجن تبرج الجاهلية الأولى وأقمن الصلاة وآتين الزكاة﴾ [الأحزَاب: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku tabbata a cikin gidajenku,* kuma kada ku yi fitar gaye-gaye irin fitar gaye-gaye ta jahiliyyar farko. Kuma ku tsai da salla, kuma ku bayar da zakka, ku yi ɗa, a ga Allah da ManzonSa. Allah na nufin Ya tafiyar da ƙazamta kawai daga gare ku, ya mutanen Babban Gida! Kuma Ya tsarkake ku, tsarkakewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku tabbata a cikin gidajenku, kuma kada ku yi fitar gaye-gaye irin fitar gaye-gaye ta jahiliyyar farko. Kuma ku tsai da salla, kuma ku bayar da zakka, ku yi ɗa, a ga Allah da ManzonSa. Allah na nufin Ya tafiyar da ƙazamta kawai daga gare ku, ya mutanen Babban Gida! Kuma Ya tsarkake ku, tsarkakewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku tabbata a cikin gidãjenku, kuma kada ku yi fitar gãye-gãye irin fitar gãye-gãye ta jãhiliyyar farko. Kuma ku tsaĩ da salla, kuma ku bãyar da zakka, ku yi ɗã, ã ga Allah da ManzonSa. Allah na nufin Ya tafiyar da ƙazamta kawai daga gare ku, yã mutãnen Babban Gida! Kuma Ya tsarkake ku, tsarkakẽwa |