Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 34 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿وَٱذۡكُرۡنَ مَا يُتۡلَىٰ فِي بُيُوتِكُنَّ مِنۡ ءَايَٰتِ ٱللَّهِ وَٱلۡحِكۡمَةِۚ إِنَّ ٱللَّهَ كَانَ لَطِيفًا خَبِيرًا ﴾
[الأحزَاب: 34]
﴿واذكرن ما يتلى في بيوتكن من آيات الله والحكمة إن الله كان﴾ [الأحزَاب: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku tuna abin da ake karantawa a cikin ɗakunanku daga ayoyin Allah da hukunci. Lalle Allah Ya kasance Mai tausasawa Mai labartawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku tuna abin da ake karantawa a cikin ɗakunanku daga ayoyin Allah da hukunci. Lalle Allah Ya kasance Mai tausasawa Mai labartawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku tuna abin da ake karantawa a cikin ɗãkunanku daga ãyõyin Allah da hukunci. Lalle Allah Yã kasance Mai tausasãwa Mai labartawa |