Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 38 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿مَّا كَانَ عَلَى ٱلنَّبِيِّ مِنۡ حَرَجٖ فِيمَا فَرَضَ ٱللَّهُ لَهُۥۖ سُنَّةَ ٱللَّهِ فِي ٱلَّذِينَ خَلَوۡاْ مِن قَبۡلُۚ وَكَانَ أَمۡرُ ٱللَّهِ قَدَرٗا مَّقۡدُورًا ﴾
[الأحزَاب: 38]
﴿ما كان على النبي من حرج فيما فرض الله له سنة الله﴾ [الأحزَاب: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Wani ƙunci bai kasance a kan Annabi ba ga abin da Allah Ya faralta a kansa, a kan ƙa'idar, Allah a cikin (Annabawa) waɗanda suka shige daga gabaninsa. Kuma umurnin Allah ya kasance abin ƙaddarawa tabbatacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Wani ƙunci bai kasance a kan Annabi ba ga abin da Allah Ya faralta a kansa, a kan ƙa'idar, Allah a cikin (Annabawa) waɗanda suka shige daga gabaninsa. Kuma umurnin Allah ya kasance abin ƙaddarawa tabbatacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Wani ƙunci bai kasance a kan Annabi ba ga abin da Allah Ya faralta a kansa, a kan ƙã'idar, Allah a cikin (Annabãwa) waɗanda suka shige daga gabãninsa. Kuma umurnin Allah yã kasance abin ƙaddarãwa tabbatacce |