Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 39 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿ٱلَّذِينَ يُبَلِّغُونَ رِسَٰلَٰتِ ٱللَّهِ وَيَخۡشَوۡنَهُۥ وَلَا يَخۡشَوۡنَ أَحَدًا إِلَّا ٱللَّهَۗ وَكَفَىٰ بِٱللَّهِ حَسِيبٗا ﴾
[الأحزَاب: 39]
﴿الذين يبلغون رسالات الله ويخشونه ولا يخشون أحدا إلا الله وكفى بالله﴾ [الأحزَاب: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda ke iyar da Manzancin Allah, kuma suna tsoronSa, kuma ba su tsoron kowa face Allah, Kuma Allah Ya isa Ya zama Mai hisabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda ke iyar da Manzancin Allah, kuma suna tsoronSa, kuma ba su tsoron kowa face Allah, Kuma Allah Ya isa Ya zama Mai hisabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda ke iyar da Manzancin Allah, kuma sunã tsõronSa, kuma bã su tsõron kõwa fãce Allah, Kuma Allah Ya isa Ya zama Mai hisabi |