×

(Allah) Shĩ ne Wanda ke tsarkake ku, da mala'ikun Sa (sunã yi 33:43 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ahzab ⮕ (33:43) ayat 43 in Hausa

33:43 Surah Al-Ahzab ayat 43 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 43 - الأحزَاب - Page - Juz 22

﴿هُوَ ٱلَّذِي يُصَلِّي عَلَيۡكُمۡ وَمَلَٰٓئِكَتُهُۥ لِيُخۡرِجَكُم مِّنَ ٱلظُّلُمَٰتِ إِلَى ٱلنُّورِۚ وَكَانَ بِٱلۡمُؤۡمِنِينَ رَحِيمٗا ﴾
[الأحزَاب: 43]

(Allah) Shĩ ne Wanda ke tsarkake ku, da mala'ikun Sa (sunã yi muku addu'a), dõmin Ya fitar da ku daga duffai zuwa ga haske. Kuma (Allah) Yã kasance Mai Jĩn ƙai ga mũminai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: هو الذي يصلي عليكم وملائكته ليخرجكم من الظلمات إلى النور وكان بالمؤمنين, باللغة الهوسا

﴿هو الذي يصلي عليكم وملائكته ليخرجكم من الظلمات إلى النور وكان بالمؤمنين﴾ [الأحزَاب: 43]

Abubakar Mahmood Jummi
(Allah) Shi ne Wanda ke tsarkake ku, da mala'ikun Sa (suna yi muku addu'a), domin Ya fitar da ku daga duffai zuwa ga haske. Kuma (Allah) Ya kasance Mai Jin ƙai ga muminai
Abubakar Mahmoud Gumi
(Allah) Shi ne Wanda ke tsarkake ku, da mala'ikunSa (suna yi muku addu'a), domin Ya fitar da ku daga duffai zuwa ga haske. Kuma (Allah) Ya kasance Mai Jin ƙai ga muminai
Abubakar Mahmoud Gumi
(Allah) Shĩ ne Wanda ke tsarkake ku, da mala'ikunSa (sunã yi muku addu'a), dõmin Ya fitar da ku daga duffai zuwa ga haske. Kuma (Allah) Yã kasance Mai Jĩn ƙai ga mũminai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek