Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 44 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿تَحِيَّتُهُمۡ يَوۡمَ يَلۡقَوۡنَهُۥ سَلَٰمٞۚ وَأَعَدَّ لَهُمۡ أَجۡرٗا كَرِيمٗا ﴾
[الأحزَاب: 44]
﴿تحيتهم يوم يلقونه سلام وأعد لهم أجرا كريما﴾ [الأحزَاب: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Gaisuwarsu a ranar da suke haɗuwa da shi "Salam", kuma Ya yi musu tattalin wani sakamako na karimci |
Abubakar Mahmoud Gumi Gaisuwarsu a ranar da suke haɗuwa da shi "Salam", kuma Ya yi musu tattalin wani sakamako na karimci |
Abubakar Mahmoud Gumi Gaisuwarsu a rãnar da suke haɗuwa da shi "Salãm", kuma Yã yi musu tattalin wani sakamako na karimci |