Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 47 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿وَبَشِّرِ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ بِأَنَّ لَهُم مِّنَ ٱللَّهِ فَضۡلٗا كَبِيرٗا ﴾
[الأحزَاب: 47]
﴿وبشر المؤمنين بأن لهم من الله فضلا كبيرا﴾ [الأحزَاب: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka yi bushara ga muminai cewa, suna da falalamai girma daga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka yi bushara ga muminai cewa, suna da falalamai girma daga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka yi bushãra ga mũminai cẽwa, sũnã da falalamai girma daga Allah |