Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 48 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿وَلَا تُطِعِ ٱلۡكَٰفِرِينَ وَٱلۡمُنَٰفِقِينَ وَدَعۡ أَذَىٰهُمۡ وَتَوَكَّلۡ عَلَى ٱللَّهِۚ وَكَفَىٰ بِٱللَّهِ وَكِيلٗا ﴾
[الأحزَاب: 48]
﴿ولا تطع الكافرين والمنافقين ودع أذاهم وتوكل على الله وكفى بالله وكيلا﴾ [الأحزَاب: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ka yi ɗa'a ga kafirai da munafukai, kuma ka ƙyae cutarsu (gare ka), kuma ka dogara ga Allah. Allah Ya isa zama wakili |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka yi ɗa'a ga kafirai da munafukai, kuma ka ƙya1e cutarsu (gare ka), kuma ka dogara ga Allah. Allah Ya isa zama wakili |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka yi ɗã'a ga kãfirai da munãfukai, kuma ka ƙyã1e cũtarsu (gare ka), kuma ka dõgara ga Allah. Allah Yã isa zama wakĩli |