Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 50 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّبِيُّ إِنَّآ أَحۡلَلۡنَا لَكَ أَزۡوَٰجَكَ ٱلَّٰتِيٓ ءَاتَيۡتَ أُجُورَهُنَّ وَمَا مَلَكَتۡ يَمِينُكَ مِمَّآ أَفَآءَ ٱللَّهُ عَلَيۡكَ وَبَنَاتِ عَمِّكَ وَبَنَاتِ عَمَّٰتِكَ وَبَنَاتِ خَالِكَ وَبَنَاتِ خَٰلَٰتِكَ ٱلَّٰتِي هَاجَرۡنَ مَعَكَ وَٱمۡرَأَةٗ مُّؤۡمِنَةً إِن وَهَبَتۡ نَفۡسَهَا لِلنَّبِيِّ إِنۡ أَرَادَ ٱلنَّبِيُّ أَن يَسۡتَنكِحَهَا خَالِصَةٗ لَّكَ مِن دُونِ ٱلۡمُؤۡمِنِينَۗ قَدۡ عَلِمۡنَا مَا فَرَضۡنَا عَلَيۡهِمۡ فِيٓ أَزۡوَٰجِهِمۡ وَمَا مَلَكَتۡ أَيۡمَٰنُهُمۡ لِكَيۡلَا يَكُونَ عَلَيۡكَ حَرَجٞۗ وَكَانَ ٱللَّهُ غَفُورٗا رَّحِيمٗا ﴾
[الأحزَاب: 50]
﴿ياأيها النبي إنا أحللنا لك أزواجك اللاتي آتيت أجورهن وما ملكت يمينك﴾ [الأحزَاب: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Ya kai Annabi! Lalle Mu, Mun halatta maka matanka waɗanda ka bai wa sadakokinsu da abin da hannun damanka ya mallaka daga abin da Allah Ya ba ka na ganima, da 'ya'yan baffanka, da 'ya'yan goggonninka da 'ya'yan kawunka da 'ya'yan innoninka waɗanda suka yi hijira tare da kai, da wata mace mumina idan ta bayar da kanta ga Annabi, idan shi Annabi yana nufin ya aure ta (halin wannan hukunci) keɓe yake gare ka, banda gamuminai. Lalle Mun san abin da Muka faralta a kansu (smuminai) game da matansuda abin da hannayensu suka mallaka. Do min kada wani ƙunci ya kasance a kanka, kuma Allah Ya kasance Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya kai Annabi! Lalle Mu, Mun halatta maka matanka waɗanda ka bai wa sadakokinsu da abin da hannun damanka ya mallaka daga abin da Allah Ya ba ka na ganima, da 'ya'yan baffanka, da 'ya'yan goggonninka da 'ya'yan kawunka da 'ya'yan innoninka waɗanda suka yi hijira tare da kai, da wata mace mumina idan ta bayar da kanta ga Annabi, idan shi Annabi yana nufin ya aure ta (halin wannan hukunci) keɓe yake gare ka, banda gamuminai. Lalle Mun san abin da Muka faralta a kansu (smuminai) game da matansuda abin da hannayensu suka mallaka. Do min kada wani ƙunci ya kasance a kanka, kuma Allah Ya kasance Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kai Annabi! Lalle Mũ, Mun halatta maka mãtanka waɗanda ka bai wa sadãkõkinsu da abin da hannun dãmanka ya mallaka daga abin da Allah Ya bã ka na ganĩma, da 'yã'yan baffanka, da 'ya'yan goggonninka da 'yã'yan kãwunka da 'yã'yan innõninka waɗanda suka yi hijira tãre da kai, da wata mace mũmina idan ta bãyar da kanta ga Annabi, idan shi Annabi yanã nufin ya aure ta (hãlin wannan hukunci) kẽɓe yake gare ka, banda gamũminai. Lalle Mun san abin da Muka faralta a kansu (smũminai) game da mãtansuda abin da hannayensu suka mallaka. Do min kada wani ƙunci ya kasance a kanka, kuma Allah Yã kasance Mai gãfara, Mai jin ƙai |