×

Kanã iya jinkirtar da* wadda ka ga dãmã daga gare su, kuma 33:51 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Ahzab ⮕ (33:51) ayat 51 in Hausa

33:51 Surah Al-Ahzab ayat 51 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 51 - الأحزَاب - Page - Juz 22

﴿۞ تُرۡجِي مَن تَشَآءُ مِنۡهُنَّ وَتُـٔۡوِيٓ إِلَيۡكَ مَن تَشَآءُۖ وَمَنِ ٱبۡتَغَيۡتَ مِمَّنۡ عَزَلۡتَ فَلَا جُنَاحَ عَلَيۡكَۚ ذَٰلِكَ أَدۡنَىٰٓ أَن تَقَرَّ أَعۡيُنُهُنَّ وَلَا يَحۡزَنَّ وَيَرۡضَيۡنَ بِمَآ ءَاتَيۡتَهُنَّ كُلُّهُنَّۚ وَٱللَّهُ يَعۡلَمُ مَا فِي قُلُوبِكُمۡۚ وَكَانَ ٱللَّهُ عَلِيمًا حَلِيمٗا ﴾
[الأحزَاب: 51]

Kanã iya jinkirtar da* wadda ka ga dãmã daga gare su, kuma kanã tãro wadda kake so zuwa gare ka. Kuma wadda ka nẽma daga waɗanda ka nĩsantar, to, bãbu laifi agare ka. Wannan yã fi kusantar da sanyaya idãnunsu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba, kuma su yarda da abin da ka bã su, sũ duka. Kuma Allah Yanã sane da abin da yake a cikin zukãtanku. Kuma Allah Ya kasance Masani, Mai haƙuri

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ترجي من تشاء منهن وتؤوي إليك من تشاء ومن ابتغيت ممن عزلت, باللغة الهوسا

﴿ترجي من تشاء منهن وتؤوي إليك من تشاء ومن ابتغيت ممن عزلت﴾ [الأحزَاب: 51]

Abubakar Mahmood Jummi
Kana iya jinkirtar da* wadda ka ga dama daga gare su, kuma kana taro wadda kake so zuwa gare ka. Kuma wadda ka nema daga waɗanda ka nisantar, to, babu laifi agare ka. Wannan ya fi kusantar da sanyaya idanunsu, kuma ba za su yi baƙin ciki ba, kuma su yarda da abin da ka ba su, su duka. Kuma Allah Yana sane da abin da yake a cikin zukatanku. Kuma Allah Ya kasance Masani, Mai haƙuri
Abubakar Mahmoud Gumi
Kana iya jinkirtar da wadda ka ga dama daga gare su, kuma kana taro wadda kake so zuwa gare ka. Kuma wadda ka nema daga waɗanda ka nisantar, to, babu laifi agare ka. Wannan ya fi kusantar da sanyaya idanunsu, kuma ba za su yi baƙin ciki ba, kuma su yarda da abin da ka ba su, su duka. Kuma Allah Yana sane da abin da yake a cikin zukatanku. Kuma Allah Ya kasance Masani, Mai haƙuri
Abubakar Mahmoud Gumi
Kanã iya jinkirtar da wadda ka ga dãmã daga gare su, kuma kanã tãro wadda kake so zuwa gare ka. Kuma wadda ka nẽma daga waɗanda ka nĩsantar, to, bãbu laifi agare ka. Wannan yã fi kusantar da sanyaya idãnunsu, kuma bã zã su yi baƙin ciki ba, kuma su yarda da abin da ka bã su, sũ duka. Kuma Allah Yanã sane da abin da yake a cikin zukãtanku. Kuma Allah Ya kasance Masani, Mai haƙuri
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek