Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 52 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿لَّا يَحِلُّ لَكَ ٱلنِّسَآءُ مِنۢ بَعۡدُ وَلَآ أَن تَبَدَّلَ بِهِنَّ مِنۡ أَزۡوَٰجٖ وَلَوۡ أَعۡجَبَكَ حُسۡنُهُنَّ إِلَّا مَا مَلَكَتۡ يَمِينُكَۗ وَكَانَ ٱللَّهُ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ رَّقِيبٗا ﴾
[الأحزَاب: 52]
﴿لا يحل لك النساء من بعد ولا أن تبدل بهن من أزواج﴾ [الأحزَاب: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗansu mata ba su halatta a gare ka a bayan haka, kuma ba za ka musanya su da matan aure ba, kuma ko kyaunsu ya ba ka sha'awa, face dai abin da hannun damanka ya mallaka. Kuma Allah Ya kasance Mai tsaro ga dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗansu mata ba su halatta a gare ka a bayan haka, kuma ba za ka musanya su da matan aure ba, kuma ko kyaunsu ya ba ka sha'awa, face dai abin da hannun damanka ya mallaka. Kuma Allah Ya kasance Mai tsaro ga dukan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗansu mãtã bã su halatta a gare ka a bãyan haka, kuma ba zã ka musanya su da mãtan aure ba, kuma kõ kyaunsu yã bã ka sha'awa, fãce dai abin da hannun dãmanka ya mallaka. Kuma Allah Yã kasance Mai tsaro ga dukan kõme |