Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 59 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّبِيُّ قُل لِّأَزۡوَٰجِكَ وَبَنَاتِكَ وَنِسَآءِ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ يُدۡنِينَ عَلَيۡهِنَّ مِن جَلَٰبِيبِهِنَّۚ ذَٰلِكَ أَدۡنَىٰٓ أَن يُعۡرَفۡنَ فَلَا يُؤۡذَيۡنَۗ وَكَانَ ٱللَّهُ غَفُورٗا رَّحِيمٗا ﴾
[الأحزَاب: 59]
﴿ياأيها النبي قل لأزواجك وبناتك ونساء المؤمنين يدنين عليهن من جلابيبهن ذلك﴾ [الأحزَاب: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Ya kai Annabi! Ka* ce wa matan aurenka da 'ya'yanka da matan muminai su kusantar da ƙasa daga manyan tufafin da ke a kansu. Wancan ya fi sauƙi ga a gane su domin kada a cuce su. Kuma Allah Ya kasance Mai gafara, Mai Jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya kai Annabi! Ka ce wa matan aurenka da 'ya'yanka da matan muminai su kusantar da ƙasa daga manyan tufafin da ke a kansu. Wancan ya fi sauƙi ga a gane su domin kada a cuce su. Kuma Allah Ya kasance Mai gafara, Mai Jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kai Annabi! Ka ce wa mãtan aurenka da 'yã'yanka da mãtan mũminai su kusantar da ƙasã daga manyan tufãfin da ke a kansu. Wancan ya fi sauƙi ga a gane su dõmin kada a cũce su. Kuma Allah Yã kasance Mai gãfara, Mai Jin ƙai |