Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 60 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿۞ لَّئِن لَّمۡ يَنتَهِ ٱلۡمُنَٰفِقُونَ وَٱلَّذِينَ فِي قُلُوبِهِم مَّرَضٞ وَٱلۡمُرۡجِفُونَ فِي ٱلۡمَدِينَةِ لَنُغۡرِيَنَّكَ بِهِمۡ ثُمَّ لَا يُجَاوِرُونَكَ فِيهَآ إِلَّا قَلِيلٗا ﴾
[الأحزَاب: 60]
﴿لئن لم ينته المنافقون والذين في قلوبهم مرض والمرجفون في المدينة لنغرينك﴾ [الأحزَاب: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle, idan munafukai da waɗanda yake akwai wata cuta a cikin zukatansu, da masu tsegumi a cikin Madina, ba su hanu ba (daga halayensu),* lalle, za Mu shushuta ka a gare su, sa'an nan ba za su yi maƙwabtaka da kai ba, a cikinta, face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, idan munafukai da waɗanda yake akwai wata cuta a cikin zukatansu, da masu tsegumi a cikin Madina, ba su hanu ba (daga halayensu), lalle, za Mu shushuta ka a gare su, sa'an nan ba za su yi maƙwabtaka da kai ba, a cikinta, face kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, idan munãfukai da waɗanda yake akwai wata cuta a cikin zukãtansu, da mãsu tsẽgumi a cikin Madĩna, ba su hanu ba (daga hãlãyensu), lalle, zã Mu shũshũta ka a gare su, sa'an nan bã zã su yi maƙwabtaka da kai ba, a cikinta, fãce kaɗan |