Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 7 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿وَإِذۡ أَخَذۡنَا مِنَ ٱلنَّبِيِّـۧنَ مِيثَٰقَهُمۡ وَمِنكَ وَمِن نُّوحٖ وَإِبۡرَٰهِيمَ وَمُوسَىٰ وَعِيسَى ٱبۡنِ مَرۡيَمَۖ وَأَخَذۡنَا مِنۡهُم مِّيثَٰقًا غَلِيظٗا ﴾
[الأحزَاب: 7]
﴿وإذ أخذنا من النبيين ميثاقهم ومنك ومن نوح وإبراهيم وموسى وعيسى ابن﴾ [الأحزَاب: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Muka riƙi alkawarin Annabawa daga gare su, kuma daga gare ka, kuma daga Nuhu da Ibrahim da Musa da kuma Isa ɗan Maryama, kuma Muka riƙi wani alkawari mai kauri daga gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Muka riƙi alkawarin Annabawa daga gare su, kuma daga gare ka, kuma daga Nuhu da Ibrahim da Musa da kuma Isa ɗan Maryama, kuma Muka riƙi wani alkawari mai kauri daga gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Muka riƙi alkawarin Annabawa daga gare su, kuma daga gare ka, kuma daga Nũhu da Ibrãhĩm da Mũsa da kuma Ĩsã ɗan Maryama, kuma Muka riƙi wani alkawari mai kauri daga gare su |