Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 8 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿لِّيَسۡـَٔلَ ٱلصَّٰدِقِينَ عَن صِدۡقِهِمۡۚ وَأَعَدَّ لِلۡكَٰفِرِينَ عَذَابًا أَلِيمٗا ﴾
[الأحزَاب: 8]
﴿ليسأل الصادقين عن صدقهم وأعد للكافرين عذابا أليما﴾ [الأحزَاب: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Domin Ya tambayi masu gaskiya a kan gaskiyarsu, kuma Ya yi tattalin wata azaba mai raɗaɗi ga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin Ya tambayi masu gaskiya a kan gaskiyarsu, kuma Ya yi tattalin wata azaba mai raɗaɗi ga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin Ya tambayi mãsu gaskiya a kan gaskiyarsu, kuma Yã yi tattalin wata azãba mai raɗaɗi ga kãfirai |