Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 6 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿ٱلنَّبِيُّ أَوۡلَىٰ بِٱلۡمُؤۡمِنِينَ مِنۡ أَنفُسِهِمۡۖ وَأَزۡوَٰجُهُۥٓ أُمَّهَٰتُهُمۡۗ وَأُوْلُواْ ٱلۡأَرۡحَامِ بَعۡضُهُمۡ أَوۡلَىٰ بِبَعۡضٖ فِي كِتَٰبِ ٱللَّهِ مِنَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ وَٱلۡمُهَٰجِرِينَ إِلَّآ أَن تَفۡعَلُوٓاْ إِلَىٰٓ أَوۡلِيَآئِكُم مَّعۡرُوفٗاۚ كَانَ ذَٰلِكَ فِي ٱلۡكِتَٰبِ مَسۡطُورٗا ﴾
[الأحزَاب: 6]
﴿النبي أولى بالمؤمنين من أنفسهم وأزواجه أمهاتهم وأولو الأرحام بعضهم أولى ببعض﴾ [الأحزَاب: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Annabi ne mafi cancanta* ga muminai bisa ga su kansu, kuma matansa uwayensu ne. Kuma ma'abuta zumunta waɗansunsu sun fi waɗansu a cikin Littafin Allah bisa ga muminai da Muhajirai, face fa idan kun aikata wani alheri zuwa ga majiɓintanku. Wancan ya kasance a cikin Littafi, rubutacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Annabi ne mafi cancanta ga muminai bisa ga su kansu, kuma matansa uwayensu ne. Kuma ma'abuta zumunta waɗansunsu sun fi waɗansu a cikin Littafin Allah bisa ga muminai da Muhajirai, face fa idan kun aikata wani alheri zuwa ga majiɓintanku. Wancan ya kasance a cikin Littafi, rubutacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Annabi ne mafi cancanta ga mũminai bisa ga su kansu, kuma mãtansa uwãyensu ne. Kuma ma'abuta zumunta waɗansunsu sun fi waɗansu a cikin Littãfin Allah bisa ga mũminai da Muhãjirai, fãce fa idan kun aikata wani alhẽri zuwa ga majiɓintanku. Wancan yã kasance a cikin Littafi, rubũtacce |