Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 72 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿إِنَّا عَرَضۡنَا ٱلۡأَمَانَةَ عَلَى ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَٱلۡجِبَالِ فَأَبَيۡنَ أَن يَحۡمِلۡنَهَا وَأَشۡفَقۡنَ مِنۡهَا وَحَمَلَهَا ٱلۡإِنسَٰنُۖ إِنَّهُۥ كَانَ ظَلُومٗا جَهُولٗا ﴾
[الأحزَاب: 72]
﴿إنا عرضنا الأمانة على السموات والأرض والجبال فأبين أن يحملنها وأشفقن منها﴾ [الأحزَاب: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Mu, Mun gitta amana ga sammai da ƙasa da duwatsu, sai suka ƙi ɗaukarta kuma sukaji tsoro daga gare ta, kuma mutum ya ɗauke ta, lalle shi (mutum) ya kasance mai yawan zalunci, mai yawan jahilci |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mu, Mun gitta amana ga sammai da ƙasa da duwatsu, sai suka ƙi ɗaukarta kuma sukaji tsoro daga gare ta, kuma mutum ya ɗauke ta, lalle shi (mutum) ya kasance mai yawan zalunci, mai yawan jahilci |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mũ, Mun gitta amãna ga sammai da ƙasã da duwãtsu, sai suka ƙi ɗaukarta kuma sukaji tsõro daga gare ta, kuma mutum ya ɗauke ta, lalle shĩ (mutum) ya kasance mai yawan zãlunci, mai yawan jãhilci |