Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 73 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿لِّيُعَذِّبَ ٱللَّهُ ٱلۡمُنَٰفِقِينَ وَٱلۡمُنَٰفِقَٰتِ وَٱلۡمُشۡرِكِينَ وَٱلۡمُشۡرِكَٰتِ وَيَتُوبَ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِينَ وَٱلۡمُؤۡمِنَٰتِۗ وَكَانَ ٱللَّهُ غَفُورٗا رَّحِيمَۢا ﴾
[الأحزَاب: 73]
﴿ليعذب الله المنافقين والمنافقات والمشركين والمشركات ويتوب الله على المؤمنين والمؤمنات وكان﴾ [الأحزَاب: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Domin Allah Ya azabta munafukai maza da munafukai mata, da mushirikai maza da mushirikai mata, kuma Allah Ya karɓi tuba ga muminai maza da muminai mata. Kuma Allah Ya kasance Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin Allah Ya azabta munafukai maza da munafukai mata, da mushirikai maza da mushirikai mata, kuma Allah Ya karɓi tuba ga muminai maza da muminai mata. Kuma Allah Ya kasance Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin Allah Ya azabta munãfukai maza da munãfukai mãtã, da mushirikai maza da mushirikai mãtã, kuma Allah Yã karɓi tũba ga mũminai maza da mũminai mãtã. Kuma Allah Yã kasance Mai gãfara, Mai jin ƙai |