Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 71 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿يُصۡلِحۡ لَكُمۡ أَعۡمَٰلَكُمۡ وَيَغۡفِرۡ لَكُمۡ ذُنُوبَكُمۡۗ وَمَن يُطِعِ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ فَقَدۡ فَازَ فَوۡزًا عَظِيمًا ﴾
[الأحزَاب: 71]
﴿يصلح لكم أعمالكم ويغفر لكم ذنوبكم ومن يطع الله ورسوله فقد فاز﴾ [الأحزَاب: 71]
Abubakar Mahmood Jummi Ya kyautata muku ayyukanku, kuma Ya gafarta zunubanku. Kuma wanda ya yi ɗa'a ga Allah da Manzon Sa, to, lalle, ya rabbanta, babban rabo mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya kyautata muku ayyukanku, kuma Ya gafarta zunubanku. Kuma wanda ya yi ɗa'a ga Allah da ManzonSa, to, lalle, ya rabbanta, babban rabo mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya kyautata muku ayyukanku, kuma Ya gãfarta zunubanku. Kuma wanda ya yi ɗã'a ga Allah da ManzonSa, to, lalle, yã rabbanta, babban rabo mai girma |