Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 11 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿أَنِ ٱعۡمَلۡ سَٰبِغَٰتٖ وَقَدِّرۡ فِي ٱلسَّرۡدِۖ وَٱعۡمَلُواْ صَٰلِحًاۖ إِنِّي بِمَا تَعۡمَلُونَ بَصِيرٞ ﴾
[سَبإ: 11]
﴿أن اعمل سابغات وقدر في السرد واعملوا صالحا إني بما تعملون بصير﴾ [سَبإ: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Ka aikata sulkuna kuma ka ƙaddara lissafi ga tsarawa, kuma ka aikata aikin ƙwarai. Lalle Ni Mai gani ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka aikata sulkuna kuma ka ƙaddara lissafi ga tsarawa, kuma ka aikata aikin ƙwarai. Lalle NiMai gani ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka aikata sulkuna kuma ka ƙaddara lissãfi ga tsãrawa, kuma ka aikata aikin ƙwarai. Lalle NĩMai gani ne ga abin da kuke aikatãwa |