Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 14 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿فَلَمَّا قَضَيۡنَا عَلَيۡهِ ٱلۡمَوۡتَ مَا دَلَّهُمۡ عَلَىٰ مَوۡتِهِۦٓ إِلَّا دَآبَّةُ ٱلۡأَرۡضِ تَأۡكُلُ مِنسَأَتَهُۥۖ فَلَمَّا خَرَّ تَبَيَّنَتِ ٱلۡجِنُّ أَن لَّوۡ كَانُواْ يَعۡلَمُونَ ٱلۡغَيۡبَ مَا لَبِثُواْ فِي ٱلۡعَذَابِ ٱلۡمُهِينِ ﴾
[سَبإ: 14]
﴿فلما قضينا عليه الموت ما دلهم على موته إلا دابة الأرض تأكل﴾ [سَبإ: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan a lokacin da Muka hukunta mutuwa a kansa babu abin da ya ja hankalinsu, a kan mutuwarsa, face dabbar ƙasa (gara) wadda take cin sandarsa. To a lokacin da ya faɗi, sai aljannu suka bayyana (ga mutane) cewa da sun kasance sun san gaibi, da ba su zauna ba a cikin azaba mai wulakantarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lokacin da Muka hukunta mutuwa a kansa babu abin da ya ja hankalinsu, a kan mutuwarsa, face dabbar ƙasa (gara) wadda take cin sandarsa. To a lokacin da ya faɗi, sai aljannu suka bayyana (ga mutane) cewa da sun kasance sun san gaibi, da ba su zauna ba a cikin azaba mai wulakantarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lõkacin da Muka hukunta mutuwa a kansa bãbu abin da ya ja hankalinsu, a kan mutuwarsa, fãce dabbar ƙasa (gara) wadda take cin sandarsa. To a lõkacin da ya fãɗi, sai aljannu suka bayyana (ga mutãne) cẽwa dã sun kasance sun san gaibi, dã ba su zauna ba a cikin azãba mai wulãkantarwa |