Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 13 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿يَعۡمَلُونَ لَهُۥ مَا يَشَآءُ مِن مَّحَٰرِيبَ وَتَمَٰثِيلَ وَجِفَانٖ كَٱلۡجَوَابِ وَقُدُورٖ رَّاسِيَٰتٍۚ ٱعۡمَلُوٓاْ ءَالَ دَاوُۥدَ شُكۡرٗاۚ وَقَلِيلٞ مِّنۡ عِبَادِيَ ٱلشَّكُورُ ﴾
[سَبإ: 13]
﴿يعملون له ما يشاء من محاريب وتماثيل وجفان كالجواب وقدور راسيات اعملوا﴾ [سَبإ: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Suna aikata masa abin da yake so, na masallatai da mutummutumai da akussa kamar kududdufai, da tukwane kafaffu. Ku aikata godiya, ya ɗiyan Dawuda, kuma kaɗan ne mai godiya daga bayi Na |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna aikata masa abin da yake so, na masallatai da mutummutumai da akussa kamar kududdufai, da tukwane kafaffu. Ku aikata godiya, ya ɗiyan Dawuda, kuma kaɗan ne mai godiya daga bayiNa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã aikata masa abin da yake so, na masallatai da mutummutumai da akussa kamar kududdufai, da tukwãne kafaffu. Ku aikata gõdiya, yã ɗiyan Dãwũda, kuma kaɗan ne mai gõdiya daga bãyĩNa |