Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 2 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿يَعۡلَمُ مَا يَلِجُ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَمَا يَخۡرُجُ مِنۡهَا وَمَا يَنزِلُ مِنَ ٱلسَّمَآءِ وَمَا يَعۡرُجُ فِيهَاۚ وَهُوَ ٱلرَّحِيمُ ٱلۡغَفُورُ ﴾
[سَبإ: 2]
﴿يعلم ما يلج في الأرض وما يخرج منها وما ينـزل من السماء﴾ [سَبإ: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Ya san abin da yake shiga a cikin ƙasa da abin da yake fita daga gare ta, da abin da yake sauka daga sama da abin da yake hawa a cikinta, kuma Shi ne Mai jin ƙai, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya san abin da yake shiga a cikin ƙasa da abin da yake fita daga gare ta, da abin da yake sauka daga sama da abin da yake hawa a cikinta, kuma Shi ne Mai jin ƙai, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã san abin da yake shiga a cikin ƙasã da abin da yake fita daga gare ta, da abin da yake sauka daga sama da abin da yake hawa a cikinta, kuma Shĩ ne Mai jin ƙai, Mai gãfara |