Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 3 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿وَقَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لَا تَأۡتِينَا ٱلسَّاعَةُۖ قُلۡ بَلَىٰ وَرَبِّي لَتَأۡتِيَنَّكُمۡ عَٰلِمِ ٱلۡغَيۡبِۖ لَا يَعۡزُبُ عَنۡهُ مِثۡقَالُ ذَرَّةٖ فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَلَا فِي ٱلۡأَرۡضِ وَلَآ أَصۡغَرُ مِن ذَٰلِكَ وَلَآ أَكۡبَرُ إِلَّا فِي كِتَٰبٖ مُّبِينٖ ﴾
[سَبإ: 3]
﴿وقال الذين كفروا لا تأتينا الساعة قل بلى وربي لتأتينكم عالم الغيب﴾ [سَبإ: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta suka ce: "Sa'a ba za ta zo mana ba." Ka ce: "Kayya! Na rantse da Ubangijina, lalle, za ta zo muku." Masanin gaibi, gwargwadon zarra ba ta nisanta daga gare Shi a cikin sammai kuma ba ta nisanta a cikin ƙasa, kuma babu mafi ƙaranci daga wancan kuma babu mafi girma face yana a cikin Littafi bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta suka ce: "Sa'a ba za ta zo mana ba." Ka ce: "Kayya! Na rantse da Ubangijina, lalle, za ta zo muku." Masanin gaibi, gwargwadon zarra ba ta nisanta daga gare Shi a cikin sammai kuma ba ta nisanta a cikin ƙasa, kuma babu mafi ƙaranci daga wancan kuma babu mafi girma face yana a cikin Littafi bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta suka ce: "Sã'a bã zã ta zo mana ba." Ka ce: "Kayya! Na rantse da Ubangijĩna, lalle, zã ta zõ muku." Masanin gaibi, gwargwadon zarra bã ta nĩsanta daga gare Shi a cikin sammai kuma bã ta nĩsanta a cikin ƙasã, kuma bãbu mafi ƙaranci daga wancan kuma bãbu mafi girma fãce yanã a cikin Littãfi bayyananne |