Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 40 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿وَيَوۡمَ يَحۡشُرُهُمۡ جَمِيعٗا ثُمَّ يَقُولُ لِلۡمَلَٰٓئِكَةِ أَهَٰٓؤُلَآءِ إِيَّاكُمۡ كَانُواْ يَعۡبُدُونَ ﴾
[سَبإ: 40]
﴿ويوم يحشرهم جميعا ثم يقول للملائكة أهؤلاء إياكم كانوا يعبدون﴾ [سَبإ: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ranar da Allah Ya ke tara su gaba ɗaya, sa'an nan Ya ce wa Mala'iku, "Shin, waɗannan ku ne suka kasance suna bauta wa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ranar da Allah Ya ke tara su gaba ɗaya, sa'an nan Ya ce wa Mala'iku, "Shin, waɗannan ku ne suka kasance suna bauta wa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma rãnar da Allah Ya ke tãra su gabã ɗaya, sa'an nan Ya ce wa Malã'iku, "Shin, waɗannan kũ ne suka kasance sunã bauta wa |