Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 39 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿قُلۡ إِنَّ رَبِّي يَبۡسُطُ ٱلرِّزۡقَ لِمَن يَشَآءُ مِنۡ عِبَادِهِۦ وَيَقۡدِرُ لَهُۥۚ وَمَآ أَنفَقۡتُم مِّن شَيۡءٖ فَهُوَ يُخۡلِفُهُۥۖ وَهُوَ خَيۡرُ ٱلرَّٰزِقِينَ ﴾
[سَبإ: 39]
﴿قل إن ربي يبسط الرزق لمن يشاء من عباده ويقدر له وما﴾ [سَبإ: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Lalle, Ubangijina Yana shimfida arziki ga wanda Ya so daga bayinSa, kuma Yana ƙuntatawa a gare shi, kuma abin da kuka ciyar daga wani abu, to, Shi ne zai musanya shi, kuma Shi ne Mafi ficin masu azurtawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle, Ubangijina Yana shimfida arziki ga wanda Ya so daga bayinSa, kuma Yana ƙuntatawa a gare shi, kuma abin da kuka ciyar daga wani abu, to, Shi ne zai musanya shi, kuma Shi ne Mafi ficin masu azurtawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle, Ubangijĩna Yanã shimfida arziki ga wanda Ya so daga bãyinSa, kuma Yanã ƙuntatãwa a gare shi, kuma abin da kuka ciyar daga wani abu, to, Shĩ ne zai musanya shi, kuma Shĩ ne Mafi fĩcin mãsu azurtawa |