Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 18 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿وَلَا تَزِرُ وَازِرَةٞ وِزۡرَ أُخۡرَىٰۚ وَإِن تَدۡعُ مُثۡقَلَةٌ إِلَىٰ حِمۡلِهَا لَا يُحۡمَلۡ مِنۡهُ شَيۡءٞ وَلَوۡ كَانَ ذَا قُرۡبَىٰٓۗ إِنَّمَا تُنذِرُ ٱلَّذِينَ يَخۡشَوۡنَ رَبَّهُم بِٱلۡغَيۡبِ وَأَقَامُواْ ٱلصَّلَوٰةَۚ وَمَن تَزَكَّىٰ فَإِنَّمَا يَتَزَكَّىٰ لِنَفۡسِهِۦۚ وَإِلَى ٱللَّهِ ٱلۡمَصِيرُ ﴾
[فَاطِر: 18]
﴿ولا تزر وازرة وزر أخرى وإن تدع مثقلة إلى حملها لا يحمل﴾ [فَاطِر: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wani rai mai ɗaukar nauyi, bai ɗaukar nauyin wani rai. Kuma idan ran da aka nauyaya wa kaya ya yi kira (ga wani mataimaki) zuwa ga kayansa, ba za a dauki kome ba daga gare shi, kuma ko da (wanda ake kiran) ya kasance makusancin zumunta ne. Kana gargaɗi kawai ne ga waɗanda ke tsoron Ubangijinsu a fake, kuma suka tsayar da salla. Kuma wanda ya tsarkake, to, yana tsarkaka ne domin kansa. Kuma zuwa ga Allah kawai makoma take |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wani rai mai ɗaukar nauyi, bai ɗaukar nauyin wani rai. Kuma idan ran da aka nauyaya wa kaya ya yi kira (ga wani mataimaki) zuwa ga kayansa, ba za a dauki kome ba daga gare shi, kuma ko da (wanda ake kiran) ya kasance makusancin zumunta ne. Kana gargaɗi kawai ne ga waɗanda ke tsoron Ubangijinsu a fake, kuma suka tsayar da salla. Kuma wanda ya tsarkake, to, yana tsarkaka ne domin kansa. Kuma zuwa ga Allah kawai makoma take |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wani rai mai ɗaukar nauyi, bai ɗaukar nauyin wani rai. Kuma idan ran da aka nauyaya wa kãya ya yi kira (ga wani mataimaki) zuwa ga kãyansa, bã zã a dauki kõme ba daga gare shi, kuma kõ dã (wanda ake kiran) yã kasance makusancin zumunta ne. Kanã gargaɗi kawai ne ga waɗanda ke tsoron Ubangijinsu a fake, kuma suka tsayar da salla. Kuma wanda ya tsarkake, to, yanã tsarkaka ne dõmin kansa. Kuma zuwa ga Allah kawai makõma take |