Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 22 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿وَمَا يَسۡتَوِي ٱلۡأَحۡيَآءُ وَلَا ٱلۡأَمۡوَٰتُۚ إِنَّ ٱللَّهَ يُسۡمِعُ مَن يَشَآءُۖ وَمَآ أَنتَ بِمُسۡمِعٖ مَّن فِي ٱلۡقُبُورِ ﴾
[فَاطِر: 22]
﴿وما يستوي الأحياء ولا الأموات إن الله يسمع من يشاء وما أنت﴾ [فَاطِر: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma rayayyu ba su daidaita kuma matattu ba su daidaita. Lalle Allah Yana jiyar da wa'azi ga wanda Ya so, kuma ba ka jiyar da waɗanda suke a cikin kaburbura |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma rayayyu ba su daidaita kuma matattu ba su daidaita. Lalle Allah Yana jiyar da wa'azi ga wanda Ya so, kuma ba ka jiyar da waɗanda suke a cikin kaburbura |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma rãyayyu bã su daidaita kuma matattu ba su daidaita. Lalle Allah Yanã jiyar da wa'azi ga wanda Ya so, kuma ba ka jiyar da waɗanda suke a cikin kaburbura |