Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 44 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿أَوَلَمۡ يَسِيرُواْ فِي ٱلۡأَرۡضِ فَيَنظُرُواْ كَيۡفَ كَانَ عَٰقِبَةُ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡ وَكَانُوٓاْ أَشَدَّ مِنۡهُمۡ قُوَّةٗۚ وَمَا كَانَ ٱللَّهُ لِيُعۡجِزَهُۥ مِن شَيۡءٖ فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَلَا فِي ٱلۡأَرۡضِۚ إِنَّهُۥ كَانَ عَلِيمٗا قَدِيرٗا ﴾
[فَاطِر: 44]
﴿أو لم يسيروا في الأرض فينظروا كيف كان عاقبة الذين من قبلهم﴾ [فَاطِر: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe, kuma ba su yi tafiya ba, a cikin ƙasa, domin su duba yadda aƙibar waɗannan da suke a gabaninsu ta kasance? Alhali kuwa sun kasance mafifita ƙarfi daga gare su? Kuma Allah bai kasance wani abu na iya rinjayar Sa ba, a cikin sammai, kuma haka a cikin kaƙa. Lalle Shi ne Ya kasance Masani, Mai ikon yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, kuma ba su yi tafiya ba, a cikin ƙasa, domin su duba yadda aƙibar waɗannan da suke a gabaninsu ta kasance? Alhali kuwa sun kasance mafifita ƙarfi daga gare su? Kuma Allah bai kasance wani abu na iya rinjayarSa ba, a cikin sammai, kuma haka a cikin kaƙa. Lalle Shi ne Ya kasance Masani, Mai ikon yi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, kuma ba su yi tafiya ba, a cikin ƙasã, dõmin su dũba yadda ãƙibar waɗannan da suke a gabãninsu ta kasance? Alhãli kuwa sun kasance mafĩfĩta ƙarfi daga gare su? Kuma Allah bai kasance wani abu nã iya rinjãyarSa ba, a cikin sammai, kuma haka a cikin kaƙã. Lalle Shi ne Ya kasance Masani, Mai ĩkon yi |