Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 43 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿ٱسۡتِكۡبَارٗا فِي ٱلۡأَرۡضِ وَمَكۡرَ ٱلسَّيِّيِٕۚ وَلَا يَحِيقُ ٱلۡمَكۡرُ ٱلسَّيِّئُ إِلَّا بِأَهۡلِهِۦۚ فَهَلۡ يَنظُرُونَ إِلَّا سُنَّتَ ٱلۡأَوَّلِينَۚ فَلَن تَجِدَ لِسُنَّتِ ٱللَّهِ تَبۡدِيلٗاۖ وَلَن تَجِدَ لِسُنَّتِ ٱللَّهِ تَحۡوِيلًا ﴾
[فَاطِر: 43]
﴿استكبارا في الأرض ومكر السيئ ولا يحيق المكر السيئ إلا بأهله فهل﴾ [فَاطِر: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Domin nuna girman kai a cikin ƙasa da makircin cuta. Kuma makirci na cuta ba ya fadawa face a kan mutanensa. To shin suna jiran (wani abu ne) face dai hanyar (kafiran) farko. To, ba za ka sami musanya ba ga hanyar Allah. Kuma ba za ka sami juyarwa ba ga hanyar Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin nuna girman kai a cikin ƙasa da makircin cuta. Kuma makirci na cuta ba ya fadawa face a kan mutanensa. To shin suna jiran (wani abu ne) face dai hanyar (kafiran) farko. To, ba za ka sami musanya ba ga hanyar Allah. Kuma ba za ka sami juyarwa ba ga hanyar Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin nũna girman kai a cikin ƙasã da mãkircin cũta. Kuma mãkirci na cũta bã ya fãdãwa fãce a kan mutãnensa. To shin sunã jiran (wani abu ne) fãce dai hanyar (kãfiran) farko. To, bã zã ka sãmi musanya ba ga hanyar Allah. Kuma bã zã ka sãmi jũyarwa ba ga hanyar Allah |