Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 45 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿وَلَوۡ يُؤَاخِذُ ٱللَّهُ ٱلنَّاسَ بِمَا كَسَبُواْ مَا تَرَكَ عَلَىٰ ظَهۡرِهَا مِن دَآبَّةٖ وَلَٰكِن يُؤَخِّرُهُمۡ إِلَىٰٓ أَجَلٖ مُّسَمّٗىۖ فَإِذَا جَآءَ أَجَلُهُمۡ فَإِنَّ ٱللَّهَ كَانَ بِعِبَادِهِۦ بَصِيرَۢا ﴾
[فَاطِر: 45]
﴿ولو يؤاخذ الله الناس بما كسبوا ما ترك على ظهرها من دابة﴾ [فَاطِر: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Allah Yana kama mutane saboda abin da suka aikata, da bai bar wata dabba ba a kanta (kasa). Amma Yana jinkirta musu zuwa ga ajalin da aka ambata. Sa'an nan idan ajalinsu ya zo, to, lalle Allah ya kasance Mai gani ga bayin Sa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Allah Yana kama mutane saboda abin da suka aikata, da bai bar wata dabba ba a kanta (kasa). Amma Yana jinkirta musu zuwa ga ajalin da aka ambata. Sa'an nan idan ajalinsu ya zo, to, lalle Allah ya kasance Mai gani ga bayinSa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã Allah Yanã kãma mutãne sabõda abin da suka aikata, dã bai bar wata dabba ba a kanta (kasã). Amma Yanã jinkirta musu zuwa ga ajalin da aka ambatã. Sa'an nan idan ajalinsu ya zo, to, lalle Allah yã kasance Mai gani ga bãyinSa |