Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 23 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿ءَأَتَّخِذُ مِن دُونِهِۦٓ ءَالِهَةً إِن يُرِدۡنِ ٱلرَّحۡمَٰنُ بِضُرّٖ لَّا تُغۡنِ عَنِّي شَفَٰعَتُهُمۡ شَيۡـٔٗا وَلَا يُنقِذُونِ ﴾
[يسٓ: 23]
﴿أأتخذ من دونه آلهة إن يردن الرحمن بضر لا تغن عني شفاعتهم﴾ [يسٓ: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, zan riƙi waninSa abubuwan bautawa? Idan Mai rahama Ya nufe ni da wata cuta, to cetonsu ba ya amfanina da kome, kuma ba za su iya tsamar da ni ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, zan riƙi waninSa abubuwan bautawa? Idan Mai rahama Ya nufe ni da wata cuta, to cetonsu ba ya amfanina da kome, kuma ba za su iya tsamar da ni ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, zan riƙi waninSa abũbuwan bautãwa? Idan Mai rahama Ya nufe ni da wata cũta, to cẽtonsu bã ya amfanĩna da kõme, kuma bã za su iya tsãmar da ni bã |