Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 25 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿إِنِّيٓ ءَامَنتُ بِرَبِّكُمۡ فَٱسۡمَعُونِ ﴾
[يسٓ: 25]
﴿إني آمنت بربكم فاسمعون﴾ [يسٓ: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ni, na yi imani da Ubangijinku, saboda haka ku saurare ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ni, na yi imani da Ubangijinku, saboda haka ku saurare ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ni, nã yi ĩmãni da Ubangijinku, sabõda haka ku saurãre ni |