Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 26 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿قِيلَ ٱدۡخُلِ ٱلۡجَنَّةَۖ قَالَ يَٰلَيۡتَ قَوۡمِي يَعۡلَمُونَ ﴾
[يسٓ: 26]
﴿قيل ادخل الجنة قال ياليت قومي يعلمون﴾ [يسٓ: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Aka ce *(masa), "Ka shiga Aljanna." Ya ce, "Da dai a ce mutanena suna iya sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Aka ce (masa), "Ka shiga Aljanna." Ya ce, "Da dai a ce mutanena suna iya sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Aka ce (masa), "Ka shiga Aljanna." Ya ce, "Dã dai a ce mutãnẽna sunã iya sani |