Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 28 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿۞ وَمَآ أَنزَلۡنَا عَلَىٰ قَوۡمِهِۦ مِنۢ بَعۡدِهِۦ مِن جُندٖ مِّنَ ٱلسَّمَآءِ وَمَا كُنَّا مُنزِلِينَ ﴾
[يسٓ: 28]
﴿وما أنـزلنا على قومه من بعده من جند من السماء وما كنا﴾ [يسٓ: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu saukar da waɗansu runduna ba daga sama* a kan (halaka) mutanensa, daga bayansa, kuma ba za Mu kasance. Masu saukarwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu saukar da waɗansu runduna ba daga sama a kan (halaka) mutanensa, daga bayansa, kuma ba za Mu kasance. Masu saukarwa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu saukar da waɗansu runduna ba daga sama a kan (halaka) mutãnensa, daga bãyansa, kuma bã zã Mu kasance. Mãsu saukarwa ba |