Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 31 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿أَلَمۡ يَرَوۡاْ كَمۡ أَهۡلَكۡنَا قَبۡلَهُم مِّنَ ٱلۡقُرُونِ أَنَّهُمۡ إِلَيۡهِمۡ لَا يَرۡجِعُونَ ﴾
[يسٓ: 31]
﴿ألم يروا كم أهلكنا قبلهم من القرون أنهم إليهم لا يرجعون﴾ [يسٓ: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Ba su gani ba, da yawa Muka halakar da (mutanen) ƙarnoni a gabaninsu kuma cewa su ba za su komo ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba su gani ba, da yawa Muka halakar da (mutanen) ƙarnoni a gabaninsu kuma cewa su ba za su komo ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba su gani ba, da yawa Muka halakar da (mutãnen) ƙarnõni a gabãninsu kuma cẽwa su bã zã su kõmo ba |