Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 32 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَإِن كُلّٞ لَّمَّا جَمِيعٞ لَّدَيۡنَا مُحۡضَرُونَ ﴾
[يسٓ: 32]
﴿وإن كل لما جميع لدينا محضرون﴾ [يسٓ: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle babu kowa face waɗanda ake halartarwa ne a wurin Mu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle babu kowa face waɗanda ake halartarwa ne a wurinMu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle bãbu kõwa fãce waɗanda ake halartarwa ne a wurinMu |