Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 34 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَجَعَلۡنَا فِيهَا جَنَّٰتٖ مِّن نَّخِيلٖ وَأَعۡنَٰبٖ وَفَجَّرۡنَا فِيهَا مِنَ ٱلۡعُيُونِ ﴾
[يسٓ: 34]
﴿وجعلنا فيها جنات من نخيل وأعناب وفجرنا فيها من العيون﴾ [يسٓ: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka sanya, a cikinta (ƙasa), waɗansu gonaki na dabino da inabobi, kuma Muka ɓuɓɓugar da ruwa daga maremari a cikinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka sanya, a cikinta (ƙasa), waɗansu gonaki na dabino da inabobi, kuma Muka ɓuɓɓugar da ruwa daga maremari a cikinta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka sanya, a cikinta (ƙasã), waɗansu gõnaki na dabĩno da inabõbi, kuma Muka ɓuɓɓugar da ruwa daga marẽmari a cikinta |