Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 35 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿لِيَأۡكُلُواْ مِن ثَمَرِهِۦ وَمَا عَمِلَتۡهُ أَيۡدِيهِمۡۚ أَفَلَا يَشۡكُرُونَ ﴾
[يسٓ: 35]
﴿ليأكلوا من ثمره وما عملته أيديهم أفلا يشكرون﴾ [يسٓ: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Domin su ci 'ya'yan itacensa, alhali kuwa hannayensu ba su aikata shi ba. Shin, to, ba za su gode ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin su ci 'ya'yan itacensa, alhali kuwa hannayensu ba su aikata shi ba. Shin, to, ba za su gode ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin su ci 'ya'yan itãcensa, alhãli kuwa hannãyensu ba su aikata shi ba. Shin, to, bã zã su gõdẽ ba |