Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 46 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَمَا تَأۡتِيهِم مِّنۡ ءَايَةٖ مِّنۡ ءَايَٰتِ رَبِّهِمۡ إِلَّا كَانُواْ عَنۡهَا مُعۡرِضِينَ ﴾
[يسٓ: 46]
﴿وما تأتيهم من آية من آيات ربهم إلا كانوا عنها معرضين﴾ [يسٓ: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wata aya daga ayoyin Ubangijinsu ba ta zuwa a gare su, sai sun kasance suna masu bijirewa daga gare ta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wata aya daga ayoyin Ubangijinsu ba ta zuwa a gare su, sai sun kasance suna masu bijirewa daga gare ta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wata ãyã daga ãyõyin Ubangijinsu bã ta zuwa a gare su, sai sun kasance sunã mãsu bijirẽwa daga gare ta |