Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 45 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَإِذَا قِيلَ لَهُمُ ٱتَّقُواْ مَا بَيۡنَ أَيۡدِيكُمۡ وَمَا خَلۡفَكُمۡ لَعَلَّكُمۡ تُرۡحَمُونَ ﴾
[يسٓ: 45]
﴿وإذا قيل لهم اتقوا ما بين أيديكم وما خلفكم لعلكم ترحمون﴾ [يسٓ: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan aka ce musu, "Ku kare abin da ke a gaba gare ku da abin da yake a bayanku, domin tsammaninku a ji tausayinku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce musu, "Ku kare abin da ke a gaba gare ku da abin da yake a bayanku, domin tsammaninku a ji tausayinku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan aka ce musu, "Ku kãre abin da ke a gaba gare ku da abin da yake a bãyanku, dõmin tsammãninku a ji tausayinku |