Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 6 - يسٓ - Page - Juz 22
﴿لِتُنذِرَ قَوۡمٗا مَّآ أُنذِرَ ءَابَآؤُهُمۡ فَهُمۡ غَٰفِلُونَ ﴾ 
[يسٓ: 6]
﴿لتنذر قوما ما أنذر آباؤهم فهم غافلون﴾ [يسٓ: 6]
| Abubakar Mahmood Jummi Domin ka yi gargaɗi ga waɗansu mutane da ba a yi gargaɗi ga ubanninsu ba, saboda haka sumasu rafkana ne  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Domin ka yi gargaɗi ga waɗansu mutane da ba a yi gargaɗi ga ubanninsu ba, saboda haka sumasu rafkana ne  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin ka yi gargaɗi ga waɗansu mutãne da ba a yi gargaɗi ga ubanninsu ba, sabõda haka sũmasu rafkana ne  |