Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 68 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَمَن نُّعَمِّرۡهُ نُنَكِّسۡهُ فِي ٱلۡخَلۡقِۚ أَفَلَا يَعۡقِلُونَ ﴾
[يسٓ: 68]
﴿ومن نعمره ننكسه في الخلق أفلا يعقلون﴾ [يسٓ: 68]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda Muka raya shi, Mana sunkuyar da shi ga halittarsa. Ashe, ba su hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda Muka raya shi, Mana sunkuyar da shi ga halittarsa. Ashe, ba su hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda Muka rãya shi, Manã sunkuyar da shi ga halittarsa. Ashe, bã su hankalta |