Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 67 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَلَوۡ نَشَآءُ لَمَسَخۡنَٰهُمۡ عَلَىٰ مَكَانَتِهِمۡ فَمَا ٱسۡتَطَٰعُواْ مُضِيّٗا وَلَا يَرۡجِعُونَ ﴾
[يسٓ: 67]
﴿ولو نشاء لمسخناهم على مكانتهم فما استطاعوا مضيا ولا يرجعون﴾ [يسٓ: 67]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Mun so, da Mun juyar da halittarsu a kan halinsu, saboda haka ba za su iya shuɗewa ba, kuma ba za su komo ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Mun so, da Mun juyar da halittarsu a kan halinsu, saboda haka ba za su iya shuɗewa ba, kuma ba za su komo ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Mun so, da Mun juyar da halittarsu a kan halinsu, saboda haka ba zã su iya shuɗewa ba, kuma ba zã su komo ba |