Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 70 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿لِّيُنذِرَ مَن كَانَ حَيّٗا وَيَحِقَّ ٱلۡقَوۡلُ عَلَى ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[يسٓ: 70]
﴿لينذر من كان حيا ويحق القول على الكافرين﴾ [يسٓ: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Domin ya yi gargaɗi ga wanda ya kasance mai rai, kuma magana ta wajaba a kan kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin ya yi gargaɗi ga wanda ya kasance mai rai, kuma magana ta wajaba a kan kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin ya yi gargaɗi ga wanda ya kasance mai rai, kuma magana ta wajaba a kan kãfirai |