Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 145 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿۞ فَنَبَذۡنَٰهُ بِٱلۡعَرَآءِ وَهُوَ سَقِيمٞ ﴾
[الصَّافَات: 145]
﴿فنبذناه بالعراء وهو سقيم﴾ [الصَّافَات: 145]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Muka jefa shi ga wani fili alhali kuwa yana mai raunin rashin lafiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka jefa shi ga wani fili alhali kuwa yana mai raunin rashin lafiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka jẽfa shi ga wani fĩli alhãli kuwa yanã mai raunin rashin lãfiya |