Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 150 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿أَمۡ خَلَقۡنَا ٱلۡمَلَٰٓئِكَةَ إِنَٰثٗا وَهُمۡ شَٰهِدُونَ ﴾
[الصَّافَات: 150]
﴿أم خلقنا الملائكة إناثا وهم شاهدون﴾ [الصَّافَات: 150]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuma Mun halitta mala'iku mata ne, alhali kuwa su sunahalarce |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuma Mun halitta mala'iku mata ne, alhali kuwa su sunahalarce |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kuma Mun halitta malã'iku mãtã ne, alhãli kuwa sũ sunãhalarce |