Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 149 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿فَٱسۡتَفۡتِهِمۡ أَلِرَبِّكَ ٱلۡبَنَاتُ وَلَهُمُ ٱلۡبَنُونَ ﴾
[الصَّافَات: 149]
﴿فاستفتهم ألربك البنات ولهم البنون﴾ [الصَّافَات: 149]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, ka tambaye su, "Shin, Ubangijinka ne da 'ya'ya mata, kuma su da ɗiya maza |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, ka tambaye su, "Shin, Ubangijinka ne da 'ya'ya mata, kuma su da ɗiya maza |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, ka tambaye su, "Shin, Ubangijinka ne da 'ya'ya mãtã, kuma su da ɗiya maza |