Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 168 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿لَوۡ أَنَّ عِندَنَا ذِكۡرٗا مِّنَ ٱلۡأَوَّلِينَ ﴾
[الصَّافَات: 168]
﴿لو أن عندنا ذكرا من الأولين﴾ [الصَّافَات: 168]
| Abubakar Mahmood Jummi Da lalle muna da wani littafi irin na mutanen farko |
| Abubakar Mahmoud Gumi Da lalle muna da wani littafi irin na mutanen farko |
| Abubakar Mahmoud Gumi Dã lalle munã da wani littãfi irin na mutãnen farko |