Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 20 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿وَقَالُواْ يَٰوَيۡلَنَا هَٰذَا يَوۡمُ ٱلدِّينِ ﴾
[الصَّافَات: 20]
﴿وقالوا ياويلنا هذا يوم الدين﴾ [الصَّافَات: 20]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma su ce: "Ya bonenmu! Wannan ita ce ranar sakamako |
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma su ce: "Ya bonenmu! Wannan ita ce ranar sakamako |
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma su ce: "Yã bonenmu! Wannan ita ce rãnar sakamako |